https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

30 Apr 2020
Adadin masu dauke da Corona ya kai 139 a Kano

Home Adadin masu dauke da Corona ya kai 139 a Kano
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa an samu karin mutane 24 wadanda suka kamu da cutar Covid-19 a jihar ranar Laraba. Cikin wata sanawar da ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta wallafa a shafinta na Twitter ta ce izuwa yanzu adadin masu dauke da cutar a Kano ya kama 139. Har ila yau, ma’aikatar […]

source https://dalafmkano.com/?p=8117&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=adadin-masu-dauke-da-corona-ya-kai-139-a-kano

Share this


Author: verified_user

0 Comments: