https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

29 Apr 2020
An ceto wani matashi da ya hau kololuwar turken wutar lantark a Kano

Home An ceto wani matashi da ya hau kololuwar turken wutar lantark a Kano
Rundunar ‘Yan sandan Kano da kamfanin tunkudo wutar Lantarki ta kasa TCN sun samu nasarar ceto wani matashi da ya hau kololuwar babban tirken lantarki a garin Daka Tsalle, dake karamar hukumar Babeji. Shaidun gani da ido sun shaidawa mana cewa sun wayi gari ne da ganin matashin mai suna Karibullah a saman tirken wutar […]

source https://dalafmkano.com/?p=8097&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=an-ceto-wani-matashi-da-ya-hau-kololuwar-turken-wutar-lantark-a-kano

Share this


Author: verified_user

0 Comments: