https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

30 Apr 2020
Bollywood: Jarumi Rishi Kapoor na fim din Yeh Vaada Raha ya rasu

Home Bollywood: Jarumi Rishi Kapoor na fim din Yeh Vaada Raha ya rasu
Shahararren jarumin Bollywood, Rishi Kapoor, ya rasu sakamakon rashin lafiya ta cutar leukemia da ya ke fama da ita. Rishi Kapoor mai shekaru 67 ya rasu ne a ranar Alhamis a wani asbiti dake Mumbai bayan an kwantar da shi a ranar Laraba. Iyalan marigayin su ne suka tabbatar da rasuwar ta sa, wanda tuni shugaban kasar […]

source https://dalafmkano.com/?p=8124&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=bollywood-jarumi-rishi-kapoor-na-fim-din-yeh-vaada-raha-ya-rasu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: