https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

30 Apr 2020
Coronavirus ta shiga jihar Yobe

Home Coronavirus ta shiga jihar Yobe
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta tabbatar da cewa an samu bullar cutar Covid-19 a jihar Yobe. Cikin alkaluman da NCDC ta wallafa a shafinta na Twitter a daren Larabar nan ta ce an samu mutum guda daya dake dauke da cutar Covid-19 a jihar ta Yobe. Tun a baya gwamnatin jihar […]

source https://dalafmkano.com/?p=8121&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=coronavirus-ta-shiga-jihar-yobe

Share this


Author: verified_user

0 Comments: