https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

30 Apr 2020
Covid-19: Bangaren daurin Talala ya fara aiki a Kano -DC Garba Mu’azu

Home Covid-19: Bangaren daurin Talala ya fara aiki a Kano -DC Garba Mu’azu
Mukaddashin shugaban hukumar gyaran hali ta jihar Kano, kuma mai kula da bangaren daurin talala, Garba Mu’azu Chiranchi, ya bayyana cewa yanzu haka, sashin daurin talala a Kano ya fara aiki. DC Garba Mu’azu ya bayyana hakan ne yayin da hukumar ta saka mutum na farko aikin al’umma sakamakon karya dokar zaman gida da ya […]

source https://dalafmkano.com/?p=8130&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-bangaren-daurin-talala-ya-fara-aiki-a-kano

Share this


Author: verified_user

0 Comments: