https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

29 Apr 2020
Covid-19: Gwamnatin Jigawa ta rufe Gumel, Gujungu da Taura

Home Covid-19: Gwamnatin Jigawa ta rufe Gumel, Gujungu da Taura
Gwamnatin Jihar jigawa ta sanya dokar zaman gida na tsawon mako guda daga 12 daren ranar Alhamis a karamar hukumar Birnin Kudu da kuma garin Gumel da Gujungu ta karamar hukumar Taura, sakamakon samun karin mutane biyu da a ka samu dauke da cutar COVID-19. Gwamnan jihar jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ne ya bayyana […]

source https://dalafmkano.com/?p=8105&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-gwamnatin-jigawa-ta-rufe-gumel-gujungu-da-taura

Share this


Author: verified_user

0 Comments: