https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

29 Apr 2020
Covid-19: Kotu ta kwacewa wani dan sanda I.D Card sakamakon ya tallafa an karya doka

Home Covid-19: Kotu ta kwacewa wani dan sanda I.D Card sakamakon ya tallafa an karya doka
Kotun tafi da gidan ta a Kano ta kwace wani dan sanda shedar aikin sa na I.D card saboda zargin ya taimaka an karya dokar tare da shin a hana zirga-zirga. Mai shari’a Aminu Gabara shi ne ya ke jagoran ta a yankin da lamarin ya faru ne karamar hukumar Nasarawa, inda ta samu wani […]

source https://dalafmkano.com/?p=8100&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-kotu-ta-kwacewa-wani-dan-sanda-i-d-card-sakamakon-ya-tallafa-an-karya-doka

Share this


Author: verified_user

0 Comments: