https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

28 Apr 2020
Covid-19: Kotun tafi da gidan ka ta fara hukunci a Kano

Home Covid-19: Kotun tafi da gidan ka ta fara hukunci a Kano
Kotunan tafi da gidan ka wadda gwamnatin Kano ta kafa domin hukunta wadan da su ke fitowa ba bisa ka’ida ba, sun fara zama a wurare daban-daban  a kwaryar birnin Kano a yau Talata. Wakilin mu Abubakar Sabo ya halacci daya daga cikin kotunan wacce ta zauna a Kofar Gadon Kaya dake karamar hukumar Gwale, […]

source https://dalafmkano.com/?p=8086&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-kotun-tafi-da-gidan-ka-ta-fara-hukunci-a-kano

Share this


Author: verified_user

0 Comments: