https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

29 Apr 2020
Covid-19: Likitoci na hana cinkoso a asibiti dalilin Corona –Dr Sunusi

Home Covid-19: Likitoci na hana cinkoso a asibiti dalilin Corona –Dr Sunusi
Kungiyar likitoci ta kasa reshen jihar Kano, ta karyata zargin cewa, likitoci ba sa zuwa aiki a wannan yanayin. Shugaban kungiyar, Dr Sunusi Bala ne ya bayyana hakan yayin ganawarsa da wakilin mu Adam Sulaiman Muhammad ta wayar tarho a yau Laraba. Ya ce” Duba da wannan yanayin da a ke ciki ya sanya likitoci […]

source https://dalafmkano.com/?p=8089&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-likitoci-na-hana-cinkoso-a-asibiti-dalilin-corona-dr-sunusi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: