https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

30 Apr 2020
Covid-19: An sallami dauraru 38 a Kano saboda cinkoso

Home Covid-19: An sallami dauraru 38 a Kano saboda cinkoso
Babban jojin Kano, mai shari’a, Nura Sagir Umar, bisa sahalewar wasu alkalan kotunan Majistrate ta sallami wasu daurarru talatin da takwas a ranar Laraba. Sallamar daurarrun ya biyo bayan rage cinkoso a cikin gidan ajiya da gyaran hali sakamakon wannan annobar ta Covid-19. Cikin wadanda a ka sallama har da wani magidanci, Aminu Abdullahi, mazaunin […]

source https://dalafmkano.com/?p=8127&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-an-sallami-dauraru-38-a-kano-saboda-cinkoso

Share this


Author: verified_user

0 Comments: