https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

29 Apr 2020
Jarumin Bollywood Irrfan Khan ya rasu ya na da shekaru 53

Home Jarumin Bollywood Irrfan Khan ya rasu ya na da shekaru 53
An haifi jarumi, Sahabzad Irfan Khan a jihar Rajasthan a ranar 7 ga watan Janairu na shekarar 1967 wanda ya halarci makarantar fim ta National School Of Drama. Kuma a gwajin fim din Shakespeare da Chekhov su ne su ka bashi damar shiga masana’antar Indiya. Haka kuma ya fito a fim din Piku tare da […]

source https://dalafmkano.com/?p=8092&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=jarumin-bollywood-irrfan-khan-ya-rasu-ya-na-da-shekaru-53

Share this


Author: verified_user

0 Comments: