https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

30 Apr 2020
Sama da mutum 300 sun warke daga Coronavirus a Najeriya

Home Sama da mutum 300 sun warke daga Coronavirus a Najeriya
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce izuwa yanzu mutane 307 ne suka warke sarai daga cutar Covid-19. Cikin kididdigar da cibiyar ta NCDC ta wallafa a shafinta na Twitter a daren Larabar nan ta ce, izuwa yanzu mutane 1728 ne suka kamu da cutar Corona a Najeriya. 196 new cases of […]

source https://dalafmkano.com/?p=8115&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=sama-da-mutum-300-sun-warke-daga-coronavirus-a-najeriya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: