https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

5 May 2020
An nada sabon sarkin Rano

Home An nada sabon sarkin Rano
Gwamnatin jihar Kano ta amince da Alhaji Kabiru Muhammad Inuwa Kaigaman Rano kuma Hakimin Kibiya a matsayin sabon sarkin Rano. Cikin sanarwar da sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Umsan Alhaji ya sanar a yau dinnan cewa tuni gwamnan Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya amince da sabon sarkin Alhaji Kabiru Muhammad Inuwa. Kafin dai nadin […]

source https://dalafmkano.com/?p=8183&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=an-nada-sabon-sarkin-rano

Share this


Author: verified_user

0 Comments: