https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 May 2020
Covid-19: Al’ummar Kano na bukatar madarar shanu a wannan lokacin -Alaramma

Home Covid-19: Al’ummar Kano na bukatar madarar shanu a wannan lokacin -Alaramma
Kungiyar masu sana’ar sayar da Fura da Nono a jihar Kano, ta nemi gwamnatin Kano da ta sassautawa masu shigo da zallar Nono cikin jihar domin samun wadatuwar sa a yayin da a ke ci gaba da zaman kulle na lockdown. Shugaban kungiyar na jihar Kano, Malam Muhammad Lawan Alaramma ne ya bayyana hakan yayin […]

source https://dalafmkano.com/?p=8166&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-alummar-kano-na-bukatar-madarar-shanu-a-wannan-lokacin-alaramma

Share this


Author: verified_user

0 Comments: