https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

5 May 2020
Covid-19: Bin umarnin gwamnati ne abun da ya dace ga al’umm -Alh Hamisu

Home Covid-19: Bin umarnin gwamnati ne abun da ya dace ga al’umm -Alh Hamisu
Wani dan kasuwa a jihar Kano, Alhaji Hamisu Rabi’u ya ce bin umarnin gwamnati na takaita zirga-zirga shi ne abun da ya dace ga kowanne mutum. Alhaji Hamisu Rabi’u, ya bayyana hakan ne a wata zantawar sa da gidan rediyon Dala a Litinin din nan. Sannan kuma ya shawarci gwamnatin Kano da ta sa sauran […]

source https://dalafmkano.com/?p=8178&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-bin-umarnin-gwamnati-ne-abun-da-ya-dace-ga-alumm-alh-hamisu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: