https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 May 2020
Covid-19: Cibiyar Unique Charity Foundation ta raba kayan abinci ga gidajen marayu

Home Covid-19: Cibiyar Unique Charity Foundation ta raba kayan abinci ga gidajen marayu
Cibiyar tallafawa marayu ta Unique Charity Foundation a jihar Kano, ta rabawa marayu da marasa galihu kayan abinci sakamakon halin kullen da a ke ciki a Kano. Cibiyar ta raba kayan tallafin ne a ranar Lahadin da ta gabata karkashin jagorancin jagoran cibiyar, Isma’il Abdullahi Adam. Shugaban cibiyar ya ce” Mun bada kayan Abinci ne […]

source https://dalafmkano.com/?p=8171&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-cibiyar-unique-charity-foundation-ta-raba-kayan-abinci-ga-gidajen-marayu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: