https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

5 May 2020
Covid-19: Cutar ta yi ajalin wani likita a Kano

Home Covid-19: Cutar ta yi ajalin wani likita a Kano
Wani likita a jihar Kano ya rasa ransa sakamakon cutar Coronavirus da ta kama shi har ta yi sanadiyar ajalin sa. Shugaban kungiyar likitoci ta kasa reshen jihar Kano, Dr Sunusi Muhammad Bala ne ya bayyana hakan yayin zantawar sa da wakilin mu Nasiru Salisu Zango. Ya ce” Coronavirus ta kama likitoci 34 ciki kuwa […]

source https://dalafmkano.com/?p=8180&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-cutar-ta-yi-ajalin-wani-likita-a-kano

Share this


Author: verified_user

0 Comments: