https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

1 May 2020
Covid-19: An dage dokar zaman gida a Kazaure

Home Covid-19: An dage dokar zaman gida a Kazaure
Gwamnatin Jihar Jigawa ta dage dokar zaman gida a karamar hukumar Kazaure. Kwaminshinan lafiya kuma Shugaban kwamatin yaki da cutar Covid-19 na jihar Jigawa Dr. Abba Umar ya ce an dage wannan takunkumin ya biyo bayan tantance dukkan mutanan da mai dauke da cutar Covid-19 da a ka samu a karamar hukumar Kazaure ya yi […]

source https://dalafmkano.com/?p=8146&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-an-dage-dokar-zaman-gida-a-kazaure

Share this


Author: verified_user

0 Comments: