https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

1 May 2020
Covid-19: Kotun tafi da gidan ka ta hukunta wani matashi na zama a kan benci

Home Covid-19: Kotun tafi da gidan ka ta hukunta wani matashi na zama a kan benci
Kotun tafi da gidanka mai hukunta masu yiwa dokar covid 19 karan tsaye mai zaman ta a Gwale a Kano, karkashin mai shari’a. Ibrahim Gwadabe ta hukunta  wani mutum mai suna Haruna Umar da zama na awa daya akan benci. Tun da farko kotun ta samu Haruna da laifin karya dokar hana zirga-zirga wadda gwamnati […]

source https://dalafmkano.com/?p=8148&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-kotun-tafi-da-gidan-ka-ta-hukunta-wani-matashi-na-zama-a-kan-benci

Share this


Author: verified_user

0 Comments: