https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

1 May 2020
Covid-19: Kungiyar kwadago ta ULC ta gargadi ma’aikata da su kare lafiyar su

Home Covid-19: Kungiyar kwadago ta ULC ta gargadi ma’aikata da su kare lafiyar su
Kungiyar kwadado bagaren ULC a jihar Kano ta mika sakon ta’aziyar ta ga daukacin ma’aikatan da su ka ransu a yayin annobar Corona. Shugaban kungiyar, Kwamrade Ado Salisu Riruwai ne ya bayyana hakan a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun sa a ranar ma’aikata ta duniya. Ya kuma yi kira ga daukacin mambobin […]

source https://dalafmkano.com/?p=8143&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-kungiyar-kwadago-ta-ulc-ta-gargadi-maaikata-da-su-kare-lafiyar-su

Share this


Author: verified_user

0 Comments: