https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

1 May 2020
Covid-19: Kwankwaso ya kara yin tsokaci a kan Corona a Kano

Home Covid-19: Kwankwaso ya kara yin tsokaci a kan Corona a Kano
Tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bukaci al’ummar jihar da su yi amfani da damar su wajen ganin an gwada lafiyar su a cibiyar dake asibitin Aminu Kano (AKTH) da sauran cibiyoyin da za a bude a nan gaba. Dr Rabiu’ Musa Kwankwaso, ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da ya yi […]

source https://dalafmkano.com/?p=8141&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-kwankwaso-ya-kara-yin-tsokaci-a-kan-corona-a-kano

Share this


Author: verified_user

0 Comments: