https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 May 2020
Covid-19: Mutane 400 sun warke daga Coronavirus a Najeriya

Home Covid-19: Mutane 400 sun warke daga Coronavirus a Najeriya
Cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce mutane 400 ne suka warke daga cutar Covid-19 a Nijeriya. Cikin kididdigar da cibiyar ta wallafa a daren Lahadi a shafinta na Twitter ta ce izuwa yanzu mutane 2,558 ne su ka kamu da cutar a fadin kasar nan. Inda mutane 87 daga ciki su […]

source https://dalafmkano.com/?p=8159&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-mutane-400-sun-warke-daga-coronavirus-a-najeriya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: