https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 May 2020
Covid-19: Tambuwal ya sanya dokar takaita zirga-zirga a Sokoto

Home Covid-19: Tambuwal ya sanya dokar takaita zirga-zirga a Sokoto
Gwamnatin jihar Sokoto ta sanya dokar takaita zirga-zirga daga karfe 8 na dare zuwa karfe 6 na safe. Gwamnan jihar, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ne ya bayyana hakan cikin wani jawabi da ya yiwa al’ummar jihar a daren Lahadi. Gwamna Tambuwal ya ce”Dokar za ta fara aiki ne daga yau Litinin”. Har ila yau, Aminu […]

source https://dalafmkano.com/?p=8164&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-tambuwal-ya-sanya-dokar-takaita-zirga-zirga-a-sokoto

Share this


Author: verified_user

0 Comments: