https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

5 May 2020
Covid-19: An tsatsalawa wani matashi bulala saboda gararamba -Kotu

Home Covid-19: An tsatsalawa wani matashi bulala saboda gararamba -Kotu
Kotun tafi da gidan ka mai zama a yankin Gwale karkashin mai Shari’a Salisu Idris Sallama ta hori wasu mutane 15 wadanda kotun ta kama da laifin bijirewa umarnin hana zirga-zirga domin dakile annobar covid 19. Mai sharia Salisu Sallama, ya yi wa mutum 14 tara yayin da ya yi umarnin a tsattsalawa wani matashi […]

source https://dalafmkano.com/?p=8175&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-an-tsattsalawa-wani-matashi-bulala-saboda-gararamba-kotu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: