https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

2 May 2020
Covid-19: Za a bude Kano a ranakun Litinin da Alhamis -Ganduje

Home Covid-19: Za a bude Kano a ranakun Litinin da Alhamis -Ganduje
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta rika bude gari a lokacin lockdown duk ranar Litinin da Alhamis daga karfe goma na safe zuwa hudu na yamma. Gwamnan jihar, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan ne a yau Asabar da ya ke zantawa da manema labarai. Ya kuma ce” Ba za a bude kasuwanni […]

source https://dalafmkano.com/?p=8155&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-za-a-bude-kano-a-ranakun-litinin-da-alhamis-ganduje

Share this


Author: verified_user

0 Comments: