https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

1 May 2020
Kano ta zarce Abuja yawan masu cutar Corona

Home Kano ta zarce Abuja yawan masu cutar Corona
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce adadin masu dauke da cutar a kasar ya kai mutane 1932. A alkaluman ranar Alhamis da NCDC ta fitar a shafinta na Twitter ta ce jihar Legas ce ke kan gaba wadda take da mutane 978 sai jihar Kano da ta hau mataki na biyu […]

source https://dalafmkano.com/?p=8137&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kano-ta-zarce-abuja-yawan-masu-cutar-corona

Share this


Author: verified_user

0 Comments: