https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

6 May 2020
Karin mutum 32 sun kamu da Corona a Kano

Home Karin mutum 32 sun kamu da Corona a Kano
Gwamnatin jihar Kano tace a ranar Talata mutane 32 ne suka kamu da cutar Covid-19 a jihar Kano. Ma’aikatar lafiya ta jihar ta sanar a shafinta na Twitter cewa yanzu haka adadin wadanda suka kamu da cutar a jihar ya kai 397. #COVID19KN Update as at 11:55pm 5th May 2020 *️⃣ 32 new cases of […]

source https://dalafmkano.com/?p=8186&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=karin-mutum-32-sun-kamu-da-corona-a-kano

Share this


Author: verified_user

0 Comments: