https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

2 May 2020
Sarkin Rano ya rasu Tafida Autan Bawo

Home Sarkin Rano ya rasu Tafida Autan Bawo
Allah ya yi wa Mai martaba Sarkin Rano, Alhaji Tafida Abubakar Ila Autan Bawo, rasuwa a sibitin Nasarawa dake jihar Kano. marigayin mai shekaru, 74 ya rasu ya bayar mata biyu da ‘ya’ya 17, maza 12 mata 5 kamar yadda dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Rano, Kibiya da kuma Bunkure. Rt Hon. Kabiru […]

source https://dalafmkano.com/?p=8150&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=sarkin-rano-ya-rasu-tafida-autan-bawo

Share this


Author: verified_user

0 Comments: