https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

9 Jun 2020
A karo na farko an fatattaki Coronavirus

Home A karo na farko an fatattaki Coronavirus
Shugabar kasar New Zealand, Jacinda Ardern, ta tabbatar da cewa yanzu haka kasar ta ta fita daga jikin kasashen da su ke fama da cutar Coronavirus. Jacinda Arden ta tabbatar da hakan ne a birnin Wellington a jiya Litinin lokacin da ta ke ganawa da manema labarai. Ta ce” yanzu haka an kawar da cutar […]

source https://dalafmkano.com/?p=8666&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=a-karo-na-farko-an-fatattaki-coronavirus

Share this


Author: verified_user

0 Comments: