https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

9 Jun 2020
Brazil ta janye daga karbar bakwancin gasar cin kofin duniya

Home Brazil ta janye daga karbar bakwancin gasar cin kofin duniya
Hukumar kwallon kafa ta kasar Brazil CBF ta ce ta janye daga karbar bakwancin gasar cin kofin duniya ta mata na shekarar 2023 sakamakon yanayin da kasar ta shiga na tattalin arzikin Coronavirus. Brazil ta ce za ta marawa kasar Colombia domin ta karbi bakwancin gasar wanda yanzu haka ita ma kasar Japan da Australia […]

source https://dalafmkano.com/?p=8670&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=brazil-ta-janye-daga-karbar-bakwancin-gasar-cin-kofin-duniya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: