https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 Jun 2020
Covid-19: Dan wasan Tottenham ya kamu da cutar -Premier League

Home Covid-19: Dan wasan Tottenham ya kamu da cutar -Premier League
A yayin da a ke tsaka da dawowar gasar Premier an samu wani dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur ta kasar Ingila dauke da cutar Corona. Kungiyar ce dai ta tabbatar da hakan a shafin ta cewa an samu dan wasan ta guda daya dauke da kwayar cutar wanda yanzu haka zai killace […]

source https://dalafmkano.com/?p=8624&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-dan-wasan-tottenham-ya-kamu-da-cutar-premier-league

Share this


Author: verified_user

0 Comments: