https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Jun 2020
Covid-19: Kungiyar lauyoyi ta koka dangane da cinkoson SARS

Home Covid-19: Kungiyar lauyoyi ta koka dangane da cinkoson SARS
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano (NBA) ta koka bisa yadda su ka ga cinkoson mutane a sashin bincike na ‘yan sandan SARS Kano. Sakataren kungiyar, Barrister Mujitaba Adamu Ameen wanda ya ja tawagar lauyoyin zuwa shelkwatar hukumar gyaran hali domin su mika wannan kuka tun da dai ‘yansandan sun ce gidajen yari duk […]

source https://dalafmkano.com/?p=8608&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=covid-19-kungiyar-lauyoyi-ta-koka-dangane-da-cinkoson-sars

Share this


Author: verified_user

0 Comments: