https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

9 Jun 2020
EUFA za ta sanar da kasar da za ta karbi bakwancin gasar Champions League

Home EUFA za ta sanar da kasar da za ta karbi bakwancin gasar Champions League
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai (EUFA) ta ce a ranar 17 ga wannan watan ne za ta sanar da kasar da za ta karbi bakwancin gasar cin kofin kungiyoyi nahiyar turai wato Champions League wanda kungiyoyi 8 za su fafata a watan Agusta. Shugabannin kwamitin shiryagasar ne su ka tabbatar da hakan cewa za […]

source https://dalafmkano.com/?p=8668&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=eufa-za-ta-sanar-da-kasar-da-za-ta-karbi-bakwancin-gasar-champions-league

Share this


Author: verified_user

0 Comments: