https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 Jun 2020
Kotun tafi da gidan ka ta ci tarar wani mai shago Naira dubu 18

Home Kotun tafi da gidan ka ta ci tarar wani mai shago Naira dubu 18
Kotun tafi da gidan ka mai zaman ta a Fagge karkashin mai shari’a, Ishak Abdu Aboki ta hori wani mutum da ya biya Naira dubu 18. Mutumin mai suna Hamza Lawan Tudun wada an dai same shi da laifin karya dokar takaita zirga-zirga wanda hakan ya sanya a ka ci tarar sa. Tun da fari […]

source https://dalafmkano.com/?p=8618&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kotun-tafi-da-gidan-ka-ta-ci-tarar-wani-mai-shago-naira-dubu-18

Share this


Author: verified_user

0 Comments: