https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 Jun 2020
Ku cigaba da wanke hannu da bada tazara da sanya face mask -Ciyaman din Kumbotso

Home Ku cigaba da wanke hannu da bada tazara da sanya face mask -Ciyaman din Kumbotso
Shugaban karamar hukumar Kumbotso, Kabiru Ado Panshekara, ya ce da al’umma su cigaba da bin shawarwarin masana a harkar lafiya wajan cigaba da amfani da takunkumin fuska da wanke hannu da sinadarin wanke hannu tare da bada tazara a cikin al’umma. Kabiru Ado Panshekara a lokacin da yake rabon tallafin kayan abincin da gwamnatin tarayya […]

source https://dalafmkano.com/?p=8622&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=ku-cigaba-da-wanke-hannu-da-bada-tazara-da-sanya-face-mask-ciyaman-din-kumbotso

Share this


Author: verified_user

0 Comments: