https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

9 Jun 2020
Magidanci ya rasa ransa sakamakon ganin gawar mutum 2 a kofar gidan sa

Home Magidanci ya rasa ransa sakamakon ganin gawar mutum 2 a kofar gidan sa
Lamarin ya faru ne a Tudun Rubudi ‘Yan Yashi dake yankin karamar hukumar Ungogo a Kano, inda wani magidanci mai suna Musa Halilu mazaunin unguwar Zangina ya rasa rayuwar sa dingurugum, sakamakon ganin wasu gawawwaki 2 a kofar gidan sa da yammacin jiya Litinin. Wani mazaunin unguwar mai suna Musan Lungu ya bayyana cewar dama […]

source https://dalafmkano.com/?p=8660&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=magidanci-ya-rasa-ransa-sakamakon-ganin-gawar-mutum-2-a-kofar-gidan-sa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: