https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

5 Jun 2020
Magoya baya sun kaiwa ‘yan wasan Benfika farmaki

Home Magoya baya sun kaiwa ‘yan wasan Benfika farmaki
An jikkata wasu ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Benfica ta kasar Portugal wanda ya kai ga har an kai su zuwa asbiti. Tawagar ‘yan wasan dai an kai ma su farmaki ne bayan da su ka yi wasa a jiya na gasar cin kwallon kafa ta kasar Portugal wato Primeira League tsakanin Benfica da […]

source https://dalafmkano.com/?p=8634&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=magoya-baya-sun-kaiwa-yan-wasan-benfika-farmaki

Share this


Author: verified_user

0 Comments: