https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

9 Jun 2020
Mai Faskare: Covid-19 ta dakile sana’a ta

Home Mai Faskare: Covid-19 ta dakile sana’a ta
Wani mai faskaren itace mai suna, Abdurrahman Muhammad ya bayyana cewar annobar covid-19 ta mayar da hannun agogo baya a cikin sana’ar sa sakamakon samun say a ragu ba kamar irin na bay aba. Mai faskaren ya bayyana cewar a baya ya na daukar dawainiyar iyalin sa cikin sauki, amma a yanzu lamuran sun sauya […]

source https://dalafmkano.com/?p=8662&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=mai-faskare-covid-19-ta-dakile-sanaa-ta

Share this


Author: verified_user

0 Comments: