https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

6 Jun 2020
Mai nauyi ya taimaka ya sake daukan koyar da dalibai a Rediyo -KSSTSB

Home Mai nauyi ya taimaka ya sake daukan koyar da dalibai a Rediyo -KSSTSB
Mataimakin darakta a bangaren ilimi na hukumar kula da makarantun kimiya da fasaha na jihar Kano, Gambo Zakari, ya ce a shawarar sa idan zai yu wani mai hannu da shuni ko gwamnati ko kuma wani mai kyakyawar niya ya ci gaba da daukar nauyin shirin koyar da dalibai daga gida wanda rediyon Dala ta […]

source https://dalafmkano.com/?p=8643&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=mai-nauyi-ya-taimaka-ya-sake-daukan-koyar-da-dalibai-a-rediyo-ksstsb

Share this


Author: verified_user

0 Comments: