https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

6 Jun 2020
Matasa za su yi sharar titi tsawon wata 6 sakamakon  kamasu a gidan rawa

Home Matasa za su yi sharar titi tsawon wata 6 sakamakon  kamasu a gidan rawa
Kotun Majistret mai lamba 72 karkashin mai shari’a, Aminu Gabari ta hori wasu mutane da aikin sharar hanya na watanni 6 ko zabin tara na dubu 25 kowannen su da kuma sharar hanya na wata 2. Mutanen su kimanin 50 kotun ta same su da laifin karya dokar takaita zirga-zirga domin yakar annobar Covid-19. Kunshin […]

source https://dalafmkano.com/?p=8645&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=matasa-za-su-yi-sharar-titi-tsawon-wata-6-sakamakon-kamasu-a-gidan-rawa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: