https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

6 Jun 2020
Munich ta daki hancin Leverkusen a wasan mako na 30

Home Munich ta daki hancin Leverkusen a wasan mako na 30
Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta ci gaba da jan ragamar gasar Bundesliga na kasar Jamus bayan ta ragargaji Bayer Leverkusen har gidan ta da ci 4-2. Bayern Munich yanzu haka na da maki 70 a wasa 30 da ta fafata a gasar kuma take jan ragamar gasar. Kingsley Coman, Leon Goretzka, Serge Gnabry […]

source https://dalafmkano.com/?p=8649&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=munich-ta-daki-hancin-leverkusen-a-wasan-mako-na-30

Share this


Author: verified_user

0 Comments: