https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

8 Jun 2020
Sojan gona: KAROTA ta kama mai kwacen babur a Kano

Home Sojan gona: KAROTA ta kama mai kwacen babur a Kano
Hukumar KAROTA ta kama wani mutum wanda a ke zargin ya yi kwacen babur mai taya uku ya na kokarin guduwa da shi. Cikin wata sanarwa da kakakin hukumar, Nabilusi Abubakar Kofar Na’isa ya sanyawa hannu a ka kuma rabawa manema labarai, ta rawaito cewa a ranar Lahadi mamallakin babur din ya kai kara zuwa […]

source https://dalafmkano.com/?p=8656&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=sojan-gona-karota-ta-kama-mai-kwacen-babur-a-kano

Share this


Author: verified_user

0 Comments: