https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

22 Jun 2020
Spain: A na tuhumar kocin Everton a kan kin biyan kudin haraji

Home Spain: A na tuhumar kocin Everton a kan kin biyan kudin haraji
Kotu a kasar Spain na zargin mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Everton Carlo Ancelotti da kin biyan kudin haraji har Euro miliyan 1 kwatankacin Fam miliyan 904,000. Cikin tuhumar da a ke yi wa mai horaswar cewa tun a shekarar 2014 har zuwa 15 bai biya kudin haraji bag a kasar lokacin ya […]

source https://dalafmkano.com/?p=8788&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=spain-kotu-na-tuhumar-mai-horas-da-everton-a-kan-kudin-haraji

Share this


Author: verified_user

0 Comments: