https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

8 Jun 2020
Taimakawa gajiyayyu zai kawo yalwar arziki

Home Taimakawa gajiyayyu zai kawo yalwar arziki
Shugaban kungiyar Jama’a tul Da’ awa Al islamiyya, Sulaiman Wada Muhammad ya ce, taimakawa gidan gajiyayyu da masu rangwamen hankali zai kawo zaman lafiya da yalwar arziki a duniya da lahira. Sulaiman Wada Muhammad ya bayyana hakan ne a yayin wata ziyara ta tallafi da kungiyar ta kaiwa makarantar masu rangwaman gata dake karamar hukumar […]

source https://dalafmkano.com/?p=8651&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=taimakawa-gajiyayyu-zai-kawo-yalwar-arziki

Share this


Author: verified_user

0 Comments: