https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

10 Jun 2020
Tennis: Federer ya samu rauni a kafar sa

Home Tennis: Federer ya samu rauni a kafar sa
Dan wasan kwallon Tennis Roger Federer mai shekaru 38 dan kasar Switzerland ba zai samu damar fafatawa a wasan kwallon Tennis na wannan shekarar baki daya sakamakon rauni da ya samu a kafar sa ta dama. Zakaran wasan wanda ya lashe gasar Grand Slam sau 20 ya dai samu rauni ne a kafar sat un […]

source https://dalafmkano.com/?p=8687&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=tennis-federer-ya-samu-rauni-a-kafar-sa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: