https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 Jun 2020
Tottenham za ta ranci kudi a banki sakamakon rashin ‘yan kallo a cikin fili

Home Tottenham za ta ranci kudi a banki sakamakon rashin ‘yan kallo a cikin fili
Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur za ta ranci Fam miliyan 175 daga bankin Ingila domin cike gibin kudin ta a wannan lokaci na Covid-19. Kungiyar ta dai yi kiyasin cewa za ta iya rasa Fam miliyan 200 har idan a ka yi was aba tare da ‘yan kallo ba a lokacin da za a […]

source https://dalafmkano.com/?p=8629&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=tottenham-za-ta-ranci-kudi-a-banki-sakamakon-rashin-yan-kallo-a-cikin-fili

Share this


Author: verified_user

0 Comments: