https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

10 Jun 2020
Wani magidanci ya yi wa matarsa dukan kawo wuka akan sallah

Home Wani magidanci ya yi wa matarsa dukan kawo wuka akan sallah
Wani magidanci mai suna Muhammad Rabi’u dake unguwar Bachirawa a yankin Darerawa, karamar hukumar Fagge, ana zarginsa da yiwa matarsa Maryam dukan kawo wuka a cikin dare saboda ta yi masa nasiha akan ya rinka yin sallah. Wakilin mu Abubakar Sabo ya zanta da wani makwabcin magidancin, wanda suka kubutar da matar ya ce, “Muna […]

source https://dalafmkano.com/?p=8676&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=wani-magidanci-ya-yi-wa-matarsa-dukan-kawo-wuka-akan-sallah

Share this


Author: verified_user

0 Comments: