https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

10 Jun 2020
Wani matashi ya gurfana a kotu dalilin ruguza Jari

Home Wani matashi ya gurfana a kotu dalilin ruguza Jari
Kotun majistiri mai lamba 72 karkashin mai shari’a Aminu Gabari ta fara sauraren karar da aka shigar akan zargin wani matashi Nura Salisu Adam, wanda maigidansa ya bude masa kanti daga bisani kuma ake zarginsa da cinye jarin kantin na naira Dubu Dari da Hamsin. Jim kadan bayan fitowa daga kotun, wakilin mu Yusuf Nadabo […]

source https://dalafmkano.com/?p=8678&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=wani-matashi-ya-gurfana-a-kotu-dalilin-ruguza-jari

Share this


Author: verified_user

0 Comments: