https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

28 Jul 2020
Akwai bukatar gwamnatin tarayya ta baiwa harkar tsaro fifiko – Sarkin Musulmai

Home Akwai bukatar gwamnatin tarayya ta baiwa harkar tsaro fifiko – Sarkin Musulmai
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na uku ya bukaci gwamnatin tarayya da ta bai wa bangaren tsaro fifikon da ya dace da shi domin kawo karshen zubar da jinin al’umma a fadin kasar nan. Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na uku ya bayyana hakan ne a wajen wani taro kan harkokin tsaro mai […]

source https://dalafmkano.com/?p=9817&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=akwai-bukatar-gwamnatin-tarayya-ta-baiwa-harkar-tsaro-fifiko-sarkin-musulmai

Share this


Author: verified_user

0 Comments: