https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

30 Jul 2020
Al’umma su rinka tallafawa masu hakar kabari – Dagacin Sharada

Home Al’umma su rinka tallafawa masu hakar kabari – Dagacin Sharada
Dagacin Sharada Alhaji Iliyasu Mu’azu Sharada ya ce, sun yi kokarin ganin masu hidimar aikin hakar kabari a Sharada gidan Kwari sun samu katin karbar tallafin kayan abinci na Covid-19, domin gudanar da shagulgulan sallah, saboda hidimar taimakawa al’umma a koda yaushe. Alhaji Iliyasu Mu’azu Sharada ya bayyana hakan ne a yayin baiwa masu hakar […]

source https://dalafmkano.com/?p=9889&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=alumma-su-rinka-tallafawa-masu-hakar-kabari-dagacin-sharada

Share this


Author: verified_user

0 Comments: